Usman Kabara
@usmankabara
Pretplatnici
pregledi
Video snimci
API
30K
YouTube brojač pretplatnika uživo
Loading Advanced Analytics...
Usman Kabara
Barka da zuwa Tashar Usman Kabara don kallon shirye-shiryena na podcasts, vlogs da finafinai.
Suna na Usman Kabara, dan kasashen Najeriya da Amurka. Dan Jarida mai zaman kansa a karkashin kamfanina na Kabara Media, wanda na kware a fannin radiyo, talabijin, kafafen sadarwar zamani da kuma shirya fina-finai.
Na yi aiki da kafafen yada labarai kamar KSMC Kaduna (Sanin Makamar Aiki) Mujallar Fim (Wakili), BBC (Shirin YaTakeNe?), Liberty Radio and Television Kaduna da kuma Sashen Hausa na VOA a Washington DC.
Yanzu haka nine ina kwangila a matsayin Furodusa kuma Mai Gabatawa a shirye-shiryen MABUDI, PAPHausa da PAPShow na kamfanin Mabudi Media da Collaborate Media da ke Abuja a Najeriya.
PLAYLIST
(BANGARORIN KALLO)
- Madubin Usman Kabara Podcast
- Ku Biyo Ni Ku Ga Duniya Vlogs
- Finafinan Usman Kabara
Duk wanda ya danna min SUBSCRIBE a tashar nan ko ya je yayi FOLLOWING din shafukana na sada zumunta @usmankabara to ya taimakeni a KYAUTA domin daga darajar Hausa da Hausawa.
Embed
Pratite YouTube pretplatnike, preglede, poređenja kreatora i milestones u realnom vremenu.
Video snimci
Daga Firamaren Gindin Bishiya Zuwa Shugaban BBC Hausa | MUK#59
Uploaded
347
pregledi
0
Likes
2
Comments
About RealtimeSubCount.com
Pratite YouTube pretplatnike, preglede, poređenja kreatora i milestones u realnom vremenu.